Keji
Appearance
Keji Keji (help·info) Wani abune da ake haɗashi da katako itace ko karfe don ajiye dabbobi ko tsuntsaye a ciki. [1]
- Suna jam'i.Kejina
Misalai
[gyarawa]- Nasa kafinta ya haɗa mun keji
- Tantabaru na sun fita daga keji sunje kiwo
- Zakin gidan zoo ya tsere daga kejin sa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,22