Jump to content

Kendir

Daga Wiktionary

Kendir ana anfani da shine wajen bada haske a daki idan babu wutan lantarki. A turance kuma ana kiran wannan da Candle.