Jump to content

Ki

Daga Wiktionary

Aiki

[gyarawa]

ƙi kalmace wadda take nufin Bari ko rashin yarda da da abu ko aikata wani abu. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Shugaban kasar ya ƙi yarda da akarɓa tsohon kuɗi
  • Na buƙace ta data aure ni, amma ta ƙi.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Refuse,decline

Suna

[gyarawa]

Ki Kalmace da take nunin mace ɗaya tilo na kusa.[3]

Misali

[gyarawa]
  • Ki tafi kafin lokaci ya ƙure miki sosai.
  • Nawa ki ka sayo jakarki.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: You,Your

Manazarta

[gyarawa]