Kiba

Daga Wiktionary

Ƙiba Mutum mai jiki ko kitse. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Garba yafi Lado ƙiba
  • Zan ringa motsa jiki saboda na rage ƙiba

Karin Magana[gyarawa]

  • Alamar ƙarfi naga mai ƙiba

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,62