Jump to content

Kiciciya

Daga Wiktionary

Kiciciya About this soundKiciciya  Wani irin ɗan ƙaramin ƙwaro da ke shiga icce ko Katako. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Akwai kiciciya a wannan ɓarin bishiyar
  • Kiciciya ya ɓarnata katako

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Beetle

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66