Jump to content

Kififiya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Kififiya a ciyawa

Kififiya About this soundKififiya  Wani irin halittan ruwa mai rarrafe da ƙasusuwa a gadon baya, yakan fito gaɓar ruwa lokaci a shekara domin ƙyanƙyasa ƙwai.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Kififiyan ruwa.
  • Kififiya ya afka ruwa.
  • Mun haƙƙo ƙwan kififiya a gefen teku.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,197