Jump to content

Kilishi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kilishi wani abu ne wanda ake yin shi da nama anayin kilishine da naman da babu gashi ajikinsa. ana yanka naman ne falefale bayan an yankashi anbusar dashi sai azubamashi.kulikuli da kayan yaji

Misali

[gyarawa]
  • An sarrafa nama zuwa kilishi
  • Kilishi akwai dadi