Jump to content

Kinkima

Daga Wiktionary

Kinkima About this soundKinkima  Kalmar tana nufin daukan abu mai nauyi Nauyi [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Masu satan mutane sun kinkimi kudi a mota mai ɗauke da ma'aikatan banki.
  • Babu wanda ya kinkima jakar da aka yardar

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Carry-over

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=carry