Kiriga
Appearance
Kiriga Kiriga (help·info) Itace abar da ake Samar wa lokaci da aka cire amfanin gona sai a tara shi wuri guda amfani gonar irin su Gyaɗa,wake,waken suya da sauransu, don hana amfanin gona yin rima [1]
- Suna jam'i. Kirigai
Misalai
[gyarawa]- An tanaji kiriga don gudun lalacen masara a gona
- Indai da kiriga rima bata kama amfanin gona
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66