Jump to content

Kofa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kofa hanyace wacce akeyi a gida ko a ɗaki ta wannan kofanne akebi don shiga ɗaki ko gida wannan kofan yayikarami awannan ɗakin.[1]

suna

Jam'i.Kofuna

Misalai

[gyarawa]
  • Ana shiga Zazzau ta kofar Kibo.
  • An kulle kofa ta shiga banki.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil skinner,1965:kamus na turanci da Hausa.ISBN978978161157.P,00