Jump to content

Koko

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Koko

Bayani

[gyarawa]

KokoAbout this soundKoko  Abin sha ne na Hausawa suna yin shine da markaɗaɗɗen dawa ko Gero.

Misalai

[gyarawa]
  • Sani nason shan ƙoƙon gero
  • Galibi ana shan ƙoƙo da kosai
  • Musa ya bata jikinshi da koko.

Bayani

[gyarawa]

Koko wani abu ne wanda ake amfani da shi wajen zuba abin sha ko musamman fulani ke amfani da shi wajen dama fura

Misali

[gyarawa]
  • An zuba mani fura a Koko
  • Yar fulani tayi damu a koko