Gero

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Gero (jam'i: Gero) shukane da'ake nomawa a gonaki, yana fitar da Zangarniya, a kowacce zangarniya akwai kwayoyin gero a ciki. Hausawa na amfani dashi wajen yin Tuwo, ko Koko dashi.