Jump to content

Kuli Kuli

Daga Wiktionary

kuli kuli dai wani nau'in abu ne wanda Hausawa ke amfani dashi kuma akan sarrafa shine da gyada. kuma kuli yana daya daga cikin abun da hausawa ke amfani dashi