Jump to content

Kunkuru

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Kunkuru a cikin ciyayi

Hausa

[gyarawa]

Kunkuru About this soundKunkuru  Wani dabba ne dake da ƙoƙo a bayan shi wanda yake iya janye jikin shi gaba ɗaya ya shige cikin ƙoƙon.[1] [2]

Suna jam'i.Kunkurai

Misalai

[gyarawa]
  • A ƙauyuka mata na zama akan kunkuru suna tukin tuwo
  • Yara sunje kamun kifi sai suka kamo

kunkuru

Karin Magana

[gyarawa]
  • Abun dariya kunkuru yayi ma bushiya kafa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,193
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.193. ISBN 9789781601157.