Kusa
Appearance
kusa Wani karfe ne kasan shi nada tsini saman shi nada fadi. ana anfani da shi wajen buga katako.
- Kusa
na nufin wuri da ke da karancin nisa. (close by)[1]
- Suna
jam'i Ƙusoshi.
Turanci
[gyarawa]- Nail
misali
[gyarawa]- kaje gidana ka buga mun ƙusa a jikin katako.
- Matsa ƙusa da shi.
manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
- ↑ neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,112