Jump to content

Kwalatai

Daga Wiktionary

Ƙwalatai Ya'yan maraina dake ƙasan azzakarin namiji. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Anyi Mai Aiki a ƙwalatai.
  • Ƙwalatai nada santsi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,157