Kwasfa

Daga Wiktionary
An Bude gyaɗa daga kwasfanta

Hausa[gyarawa]

Kwasfa Ana kiransa ɓawo ko kwasfa, kamar na gyaɗa ko kwai, a wani sa'ili kwasfa na nufin garkuwa na dabbobi kamar katantanwa da kunkuru.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Kunkuru ya shiga kwasfan shi
  • katantanwa nada kwasfa
  • Na bare gyaɗa daga kwasfanta

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P162,