Jump to content

La'ada

Daga Wiktionary

La'ada About this soundLa'ada  Ɗan kuɗi da ake bama wanda ya saida kadara ko abu a fagen kasuwanci a matsayin nashi rabon. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Dillali ya amshi la'ada biyar cikin dubu
  • Mahauci ya bawa yaron la'ada na kawo mai siye

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): commision

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,47
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,32