Jump to content

Laka

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Laka wata kalmace dake nufin tabo ana samun tane ta sanadiyyar yin ruwar sama ko inda ruwa ke taruwa.[1]

Laka Layin kashin baya dogo ne, siriri, hade da tarin nama da sel masu goyan baya waɗanda suke shimfiɗe daga gindin kwakwalwa zuwa baya.

fassara

[gyarawa]
  • Larabci: تراب
  • Turanci: mud

Manazarata

[gyarawa]