Lamba

Daga Wiktionary

Lamba ƙadaitaccen alama dake nuna dangantuwa zuwa wata ma'aikata ko hukuma, musamman a jikin riga.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Dalibi ya sanya lamba a riga.
  • sojoji na gaskiya na sanya lamba a riga.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,11