Jump to content

Larabawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Larabawa wasu mutane ne dake rayuwa daga Nahiyar Asiya A gabashin duniya.

Misali

[gyarawa]
  • Larabawa sune mayun cin abinci da nama.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: arab