Jump to content

Leda

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Leda Wani abun zuba kaya mai santsi da aka sarrafa domin sanya kaya. banda ta ɗanko.[1]

Suna jam'i. Ledoji

Misalai

[gyarawa]
  • Ana saida ruwan leda
  • Sanya mun kayan a jakkan leda
  • Audu yasanya kaya a yar leda

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P129,