Jump to content

Santsi

Daga Wiktionary

Santsi: wani abu ne da baya riƙe abinda yake zamewa. duk wani abu da ba zai ruqun maka ba shi ake kira da santsi. [1][2]

misali

[gyarawa]
  • Bayan kifi tarwatsa, ko kuma majina gansa kuka da dai sauransu.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.67. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,A60