Jump to content

Kifi

Daga Wiktionary
kifi a cikin ruwa

Hausa

[gyarawa]

Kifi About this soundKifi  wata hallita ce dake rayuwa a cikin ruwa, anfi samun kifi a cikin teku dakuma sauran ƙananun ruwa.[1] [2]

Suna jam'i. Kifaye

Misalai

[gyarawa]
  • Kifi a cikin ruwa kaɗai yake rayuwa.
  • Ana gasar kamun kifi a argungu.
  • an aike ni siyen kifi

Karin Magana

[gyarawa]
  • Kifi na ganinka mai jar koma.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,65
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.65. ISBN 9789781601157.