Teku
Appearance
Hausa
[gyarawa]Teku kalmace dake nufin ruwa mai girman gaske, wanda ba’a iya hangen karshensa daga gabansa ko tsakiyarsa. Anfi saninsa da suna “ocean” ko kuma “sea” a turance. Ruwan teku ba kaman ko wani ruwa bane saboda yanada gishiri kuma ba’a iya shansa kamar ruwan rafi da na Rijiya.[1]
Misalai
[gyarawa]- Jirgin ruwa na safaran kaya ta hanyar teku.
- Ruwan teku baya shawuwa.
- Ana kamun kifi a manyan teku na duniya.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P157,