Lido wannan suna wani wasa ne wanda ake bugashi da hannu. Asalin sunan shi da turanci shine Ludo. Wannan wasan mutane biyu, uku zuwa sama da haka suna bugashi don nishadi.[1]