Jump to content

Linjila

Daga Wiktionary

Linjila About this soundLinjila  Wato littafi mai tsarki da aka saukarwa Isa Almasihu. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Mabiya na karanta Linjila a qajen bauta.
  • Sunyi Imani da Linjila.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,25
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16