Lu'ulu'u
Appearance
Lu'ulu'u Lu'ulu'u (help·info) Wani irin nau'in dutse mai daraja da ake amfani dashi wajen kwalliya ko taskan cewa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Tayi kwalliya da lu'ulu'u da martani.
- Masana sun haqo lu'ulu'u.
Karin Magana
[gyarawa]- Lu'u lu'u a cikin juji Allah ke isa da bayarwa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,72