Jump to content

Ludayi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

FASSARA[gyarawa]

Ludayi About this soundLudayi abune da ake anfani dashi yayin ɗibo abu mau ruwa-ruwa kamar Koko ko Kunu. [1]

Misalai[gyarawa]

  • zamusha kunu kowa da ludayin shi.
  • bazansha furaba inba ludayi.
  • kowa nashan kunu da ludayi nima zansha da ludayi.
suna jam'i luddai

ENGLISH[gyarawa]

  • Ladel.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,96