Jump to content

Lukuti

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Lukuti na nufin mutum mai jiki. Ɗan lukuti mutum me kiba wanda yake da girman jiki da kiba.

Misali[gyarawa]

  • Gambo lukuti ne.

Kishiya[gyarawa]

  • Lukuta