Lungu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Lungu shine Tazara ko rata dake tsakanin gida da gida wanda mutane suke Bi suna wucewa.

Kalmomin masu alaƙa[gyarawa]

Angon-lungu Layi

Misali[gyarawa]

  • Gidan yana cikin wannan lungun
  • Bansan lungu da daddare wallahi