Jump to content

Mabuga

Daga Wiktionary

Mabuga About this soundMabuga  wani irin itace da ake amfani da shi wajen beugun kaya kamar shadda a lokacin rini  rini. [1] [2]

Suna jam'i. Mabugai

Misalai

[gyarawa]
  • Tayi amfani da mabuga wajen rinin atamfar
  • Zulai ta bugi kayan da mabuga

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Log

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=log