Mace

Daga Wiktionary

Mace Kalma ce mai Harshen Damo

Suna (n)[gyarawa]

Mace About this soundMace   Wata kalmace da ke nufin jinsi na mata watau dayan jinsin namiji wacce ta banbanta da namiji ta siffa, ana banbancewa ta hanyar sassan jiki kamar Mama da sauransu. [1] [2]

Suna jam'i. Mata

Misalai[gyarawa]

  • Mace ta gari
  • Mace uwar al'umma

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Woman

Aiki[gyarawa]

Mace' About this soundMace  wato kamar ace mutun ba shi da rai wato ya mutu. [3] [4]

Misalai[gyarawa]

  • Laraba ta mace yayin haihuwa
  • Talle ya Mmace wajen Yaki

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Die

Manazarta[gyarawa]

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mace
  3. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
  4. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mace