Madara

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Madara abinsha ne da asali ake samu daga jikin dabbobi, kamar Shanu da Raƙuma da Awaki. Sannan ana kuma sarrafa madara daga kayan gona irin su waken suya. Ana samun madara a yanayi biyu, ko a tsararo ko a gari.[1]

A wasu harsunan[gyarawa]

English=milk

Misalai[gyarawa]

  • Yaron na shan madara
  • An sarrafa wake daga waken suya

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P108,