Mafashi
Appearance
Mafashi Mafashi (help·info) Mafashi mutun da ke tare manyan hanya don kwace dukiya ko kudin matafiya [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Mafashin ya shiga hannun hukuma.
- Ana zargin shi da zama mafashin Daji.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Robber
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=robber