Jump to content

Mafitsara

Daga Wiktionary
23opx

Mafitsara Samfuri:errorSamfuri:Category handler mafitsara itace matattaran fitsari a jikin mutum. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Anyi wa lami aiki a mafitsara
  • Ya samu matsala a mafitsara

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Bladder

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=bladder