Jump to content

Magance

Daga Wiktionary

Magance About this soundMagance  Magance shi ne asirce mutun ta hanyar asiri. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta magance shi, baya jin maganar kowa sai nata
  • Mai tsafi ta magance Yarima don hana shi ganon Sarauta.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: bewitch

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=bewitch