Jump to content

Magariba

Daga Wiktionary

Magariba Samfuri:errorSamfuri:Category handler magariba na nufin ketowar almuru Wanda yake nuna alamar cewa dare zai fara daga lokacin. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ku kammala yaranku magariba tayi.
  • Ba kyau wasan yara da magariba

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: at sunset

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84