Jump to content

Dare

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Landan misalin karfe 10 na dare

Asalin Kalma

[gyarawa]

Wataƙila kalman dare ya samo asali ne daga harshen Hausa.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Dare a kalmar hausa na nufin lokaci na duhu. Wato daga lokacin da rana ta fadi zuwa tun Daga asubahi ko ketowar wato fitowar alfijr. Dare lokaci ne na hutu ko bacci ga mutane, dama jinsin wasu halittun.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): night[2]
  • Faransanci (French): nuit[3]
  • Larabci (Arabic): layla - ليلة[4]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
  3. How To Say Good Night in French? & Audio Pronunciation 🌛". https://www.frenchtoday.com/. 25 August 2020. Retrieved 31 December 2021.
  4. NIGHT - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 31 December 2021.