Mahayi
Appearance
Mahayi Samfuri:errorSamfuri:Category handler Mahayi mutun ne da zai iya tuƙa ko sukuwa hawa doki, keke, babur da makamantarsu. [1] [2]
- Suna jam'i. Mahaya
Misalai
[gyarawa]- Mahayin dokin kwararre ne
- Mahayin babur ɗin a guje ya wuce ta ƙofar Fada
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Rider
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=rider