Mai

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Mai abune me ruwa da'ake amfani dashi domin dafa abinci kuma ana shafawa ajiki.

Ya kasu kashi kashi. Kamar mangyada, manja da man shafawa.[1]

Misali[gyarawa]

  • Zanje jasuwa insayawa kakana mai anjima

Mai Yana daukan ma'anar wanda ya mallaki wani abu.

Manazarta[gyarawa]

  • Sambo ne mai jakin.

=ENGLISH[gyarawa]

  • oil
  • Owner

Manazarta[gyarawa]

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85