Marhabin

Daga Wiktionary
(an turo daga Main Page)
Jump to navigation Jump to search
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin kirkirar kalmomi taré da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 1,155. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kuna son kuyi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin karin bayani shiga Babban shafin manhajar Wikipedia


Alhamis 6 Oktoba 2022

Article #1,155 :
  • 13:42, 6 Oktoba 2022tsaka (Tarihi | gyarawa) ‎[bayit 150]Amusa34 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Tsaka''' Tsaka wata dabbace wanda take rayuwa acikin gidajen mutane tana kamanni da ƙadangare. A turance kuma ana kiranta da suna '''Wallgecko'''.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .