Marhabin

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin kirkirar kalmomi taré da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 1,135. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kuna son kuyi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin karin bayani shiga Babban shafin manhajar Wikipedia


Litinin 15 Agusta 2022

Article #1,135 :
  • 15:43, 15 Agusta 2022Atamfa (Tarihi | gyarawa) ‎[bayit 236]Misbahu umar (hira | gudummuwa) (Created page with "==hausa== ==fASSARA== '''Atamfa''' wani abune da matasuke ɗinkawa domin suturta jiki.  : '''suna''' ''jam'i''. atamfofi ==Misalai== * nabama gambo tela ɗinkin atamfana. * kai atamfannan tayi kyau sosai. ===ENGLISH=== * cloth")
Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .