Makadi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

makaɗi shine abinda ake amfani dashi wurin buga/dukan ganga. Anyin makaɗine da itace ko fata ya danganci kalan gangan.[1][2]

Misali[gyarawa]

  • Makaɗin ganga ya kare.
  • Wannan makaɗin yanada kyau sosai
  • Dawa yana wasa da makaɗi

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.68. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67