Ganga
Appearance
GangaGanga (help·info) Wani abu ne wanda ake haɗa shi da fata da katako, ana kuma amfani da shi wajan bugawa a yayin da ake wani sha'ani.[1]
- Suna
jam'i Ganguna.
Fassara
[gyarawa]Turanci: drum
Katafanci: byin
Misalai
[gyarawa]- Ina so a bukina ayi amfani da ganga mai zaƙi.
- Ganga mai fidda amo.
- Munyi rawa da ganga.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,52