Jump to content

Makaho

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Makaho Wanda ya rasa ganinsa, watau wanda baya gani da ƙwayar idonsa. [1][2]

Jam'i

[gyarawa]

Makahi

Misali

[gyarawa]
  • Nura makaho ne
  • Gwamnati na tallafawa makahi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.121. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,127