Makanta
Appearance
Makanta Samfuri:errorSamfuri:Category handler Yanayi na rashin gani da idanu sanadiyyar rauni, cuta ko tawaya tun daga haihuwa. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ta kamu da cutar makanta
- Gamboliya ta makanta tun bara
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Blindness
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=blindness