Makara
Appearance
Hausa
[gyarawa]MakaraMakara (help·info) Wata abace wadda ake amfani da ita ta hanyar daukargawa a cikinta zuwa makabarta a yayin da dan Adam ya rasu.
Misali
[gyarawa]- Malam ya siyo sabuwar makara da ake daukar gawa. [1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Strangle
Siffatau
[gyarawa]Makara Makara (help·info) Na nufin rashin zuwa ko aiwatar da wani abu a kan lokacin da yafi dacewa a aiwatar da shi.
Misali
[gyarawa]- Musa ya Baizo makaranta akan lokaci ba.[2]
Fassara
[gyarawa]- Turanci:Late