Makasa
Appearance
Makasa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Waje mai muhimmaci a jiki da ka iya sa ayi saurin jin zafi ko mutuwa idan aka bugi sashin. [1]
- Suna jam'i. Makasai
Misalai
[gyarawa]- Yan dambe sun san makasa a cikin mutun.
- Babu kyau duka a wuya don makasa ce.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85