Manazarta
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suka
[gyarawa]Manazarta Na nufin inda aka ɗauko wata magana ko labari, ko nuna sheda. majiya ce dake nuna inda aka samo labari ko magana.[1]
Misali
[gyarawa]- Saka Manazarta ayayin rubuta mukala a shafin Wikipedia dole.
- Ali ya fadamin cewa kotu ta Umarci Kungiyar ASUU dasu koma bakin aiki,shima karanta ne a shafin bbchausa Wanda ta wallafa Ranar 21-9-2022.
Fassara
[gyarawa]- Turanci:Reference